Tumgik
#VOAHausa
arewagist · 4 years
Text
Gwamnatin Kaduna ta Naɗa Sabon Sarkin Masarautar Zazzau
Tumblr media
Alhaji Bamalli shi ne sarki na farko daga gidan Mallawa cikin shekara 100 da suka gabata, bayan rasuwar kakansa Sarki Dan Sidi a shekarar 1920
1 note · View note
bahaushiya · 4 years
Text
Mun gano aikin da APC ke son Ganduje ya yi mata a zaben jihar Edo - PDP
Mun gano aikin da APC ke son Ganduje ya yi mata a zaben jihar Edo – PDP
Mun gano aikin da APC ke son Ganduje ya yi mata a zaben jihar Edo – PDP
Jam’iyyar PDP ta ce ta bankado makircin da jam’iyyar APC ke son shiryawa a zaben kujerar gwamnan jihar Edo ta hanyar amfani da gwamnoninta guda uku; Dakta Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Hope Uzodinma na jihar Imo da Yahaya Bello na jihar Kogi.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta tsayar da ranar 19 ga watan Satumba a…
View On WordPress
1 note · View note