Tumgik
hausafilmstv · 4 years
Text
Ku yi hakurin rashin jinmu na dan wani lokaci
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Assalamu Alaikum Mabiya shafin hutudole.com muna baku hakuri bisa rashin jin mu na dan wani Lokaci. Muna kokarin karawa shafin inganci ta yanda zaku ji dadin karanta labarai fiye da daa.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2uGJbDR via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
'Farin jinin Buhari yana raguwa a tsakanin talakawa'
Wani mai sharhi a kan harkokin yau da kullum, Kole Shettima, ya ce tura ce ta fara kai wa bango shi a sa al'umar jihar suka yi wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ihu lokacin da ya kai ziyara jihar.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OR8w4C via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Messi ka iya komawa Juventus su yi wasa tare da Ronaldo
Rahotanni sada Italiya sun bayyana cewa akwai yiyuwar kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta dauko tauraron dan kwallon Barcelona, Lionel Messi su buga wasa tare da babban abokin takararshi, Cristiano Ronaldo.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bBhPPP via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Zafin kishi: Kishiya ta kwarawa kishiya ruwan zafi a Kano
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano, ta kama wata mata mai suna Sa’adatu Umar ‘yar kimanin shekaru 28 da a ke zargin ta kwarawa kishiyar ta tafashashshen ruwanzafi a Kano.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bEWx3R via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Biyan batagari aka yi suka yi wa Buhari ihu>>Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ‘yan siyasa ne suka dauki hayar batagarin da suka yi wa shugaba Buhari ihu ranar Laraba a Maiduguri a lokacin ziyarar da ya kai na jaje a Jihar Barno.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OUL7PP via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Wani maraya me shekaru 12 ya rataye kansa a Najeriya saboda yana son haduwa da iyayensa a Lahira
Wani maraya mai shekaru 12 ya kashe kansa ta hanyar ratayawa, a kauyen Agboala Ishiala dake karamar hukumar Nkwerre ta jihar Imo a Najeriya.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OP5yO4 via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Bazan Yanke Hulda da harkar fim ba koda na yi Aure>>Tauraruwar Kannywood
SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure.
Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bAVXUX via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Duk da hukuncin kotun Koli, kada a kuskura a rantsar da wani gwamnan Bayelsa>>Gargadin Oshiomhole
Shugaban Jam’iyyar APC Adam Oshiomhole ya gargadi babban jojin jihar Bayelsa da kada ya kuskura ya rantsar da wani sabon gwamna a jihar Bayelsa.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/39yUqwE via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Matsalar Tsaro: Kungiyar Izala ta bukaci Malamai da su yi Addu'o'i a Masallatan Juma'a
Kungiyar wa'azin musulunci, mai kira da tsaida sunnah, da kawar da bidi'ah ta jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis Sunnah ta tarayyar Niijeriya, ta umurci limamai a dukkan masallatan Juma'a dake fadin Nijeriya, da su yi addu'oi na musamman a karshen hudubobin da za su gabatar a Juma'ar nan, da sauran Jumu'ar da za su biyo baya har zuwa lokacin da za'a dakatar akan wannan musiba da ta addabe mu na kashe kashen mutanen da ba su ji ba basu gani ba. 
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31UuHwk via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Har yanzu Ighalo na killace a Man United saboda Coronavirus
Dan wasan da Manchester United ta saya a karshen watan Janairu, Odion Ighalo na yin atisaye shi kadai a makon nan.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bBeLDw via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
KWANA KADAN BAYAN HARIN GARIN AUNO: Sojoji Sun Kashe 'Yan Boko Haram Sama Da Dari Biyu
Sojojin Nijeriya sun samu gagarumar nasara akan masu tayar da kayar baya, inda aka rawaito cewa sun kashe sama da mayaka dari biyu a cikin dazukan dake jihar Borno.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bEmnoA via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Hedimasta Ya Yi Wa Daliba 'Yar Shekara Goma Fyade A Cikin Aji
Wani hedimasta na makarantar firamare ta Alhazawa dake karamar hukumar Danja a jihar Katsina, mai suna Kabiru Husaini yana ci gaba da zama a gidan kaso biyo bayan zarginsa da yi wa yarinya daliba 'yar shekara goma fyade.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2SGRx6i via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
HARIN AUNO: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Gina Dukkan Gidajen Da Suka Lalace, Da Hanyoyin Samun Abincinsu>>Minista Sadiya Umar
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin rage azabar wadanda rikicin Boko Haram ya shafa a Auno dake jihar Borno.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31RsbXv via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Gwamnatin Najeriya ta saka kyautar Miliyan 36 ga duk wanda ya samar da maganin cutar Coronavirus
Ministan Kimiyya da fasaha, Ogbonnaya Onu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na maraba da duk wani gwamnin kimiyyar lafiya da zai samar da rigakafin cutarnan data samo asali daga kasar China watau Coronavirus inda yace duk wanda ya same maganin cutar gwamnati zata karramashi.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OQKI0U via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Ronaldo ya taimakawa Juve da ci 1 a wasan da suka yi 1-1 da AC Milan
Tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo ya taimakawa kungiyar tashi ta ci kwallo 1 a wasan da suka buga a daren yau da AC Milan wanda ya kare da sakamakon 1-1.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31RVGs8 via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Wakar 'yar Lukuta data dauki hankula
Wannan wani bawan Allahne da yayi wakar 'yar Lukuta da kuma bidiyon wakar nashi ya watsu sosai a shafukan sada zumunta. Ya yabi mace me jiki inda wasu suka yadda dashi wasu kuwa suka barranta da ra'ayin nashi.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2uHuboY via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 4 years
Text
Hotuna masu daukar hankali yanda 'yan kasar Chaina ke kare kansu da dabbobinsu daga cutar Coronavirus
Jama'ar kasar China sun yi amfani da shafukan sada zumunta na zamani inda suma rika nuna yanda suke kare kansu da dabbobinsu daga kamuwa da muguwar cutarnan ta Coronavirus.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/37mVsdB via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes