Tumgik
alummarhausa · 1 month
Text
Amfanin Ciyawar Nonon Kurciya Ga Masu Fama Da Matsalolin Fata.
Duk mai fama da wasu matsalolin fata Kamar haka: 1- Kurajen fata.2- Kazuwa3- Kyasfi4- Kurajen fuska5- Matsalar man shafawa ko sabulun wanka.6- Skin infection. Da sauran wasu matsalolin da suka shafi fatar mutum, to ga mafita nan da Yardar Allahu. Abinda za ka nema kawai shi ne : Ciyawar nan mai suna NONON KURCIYA ana samunta a ko ina a fadin kasar nan, ka debota sai ka wanke ta ka tsaftace ta…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Dabbar Bodari.
Kalamar BODARI da Hausa ne amma da yaren ingilishi ana kiransa da suna Polecat Afrika ko kuma kace zoril, zorille, zorilla, Cape polecat, ko kuma Skunk na Afirka wannan duk ana iya kiransa dashi. Tsayin sa ya kai santimita 60-70 Wanda yay dai dai da inci 24-28, daga Kansa zuwa Jelar sa. Sannan iya jelar sa tana da tsayin 10-15 santimita, haka zalika suna da nauyin da yakai 1.3 kilo gram bakake…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
Woman shot while “playing Pokémon Go” didn’t have a phone
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
Oculus Review
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
BetterStudio Review
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
Publisher Theme Review
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 3 months
Text
The Best Rewiew
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Amfanin Ganyen Plantain Ga Lafiyar Jiki.
Mai fama da ciwon : Zuciya, hawan jini da kuma cutar Prostate cancer ko Prostate enlergment ( Cuta ce wacce take kama mara ko mafitsarar mutum, tayadda za rika yin fitsari da kyar ba yadda yakamata ba sakamakon toshewar mafitsarar) wanda idan har mutum bai dau matakin da yakamata akanta tun farko ba za ta iya haifar masa da matsala wacce za ta fi karfin tunaninsa. Allah ya kyauta. A samo ganyen…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Yana Da Matukar Amfani Ga Masu Fama Da Ciwon Suga (Diabetics)
Ga abubuwan da za ka samo nan: 1- Kubewa guda 2.2- Cucumber rabi 1/2.3- Lemon tsami rabi 1/2.4-Garin Zogale cokali daya.5- Ruwa kofi daya. Sai a yayyanka duk abubuwan da na lissafa din nan gutsi-gutsi, sai a sanya su a blender a zuba ruwa kofi daya sai a markada su, bayan an tace sai a zuba garin zogalen cokali daya a ciki, sai a juya su sosai idan aka tabbatar ya garwayu sai a shanye. Kullum…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Yadda Zaku Kawar Da Warin Hammata  
Wurin hammata lalura ce da kan damu mutane dayawa musan man Mata a yanayin zafi saboda rashin samun wadatacciyar iska ko kuma kasancewar aikace aikacen cikin gida. Akwai magunguna dayawa na Hausa da ake amfani da su don kawar da wannan wari amma a ciki mun duba kayan da mata sukafi amfani dasu a kitchen domin su samu sauki. BAKING SODA Baking Soda na taimakawa matuka wajen saurin kawar da warin…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Tarihin Mawaki Nomii Gee A Takaice
Aminu abba Ummar da akafi sani da Nomiis gee an haifeshi a garin Kano yayi karatunsa na firamari da sakandire duka a garin na Kano sanan yayi digiri a harkar jarida mass communication a Jami’ar Bayero dake Kano. Nomiis Gee mawakin Hausa ne na Hip-Hop, mai rubuta waka gami da harkar duk wasu entertainment sannan yana aiki a gidan talabijin na Arewa 24 amatsayin ,ai gudanarwa. Aminu Abba ya fara…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Tarihin Sana'ar Kira A Kasar Hausa Kashi Na Uku (3)
ABOKAN WASAN MAKERA Bisa ga al’ada irin ta Bahaushe, akasarin sana’o’in Hausawa na gargajiya, suna da abokan wasa irin na barkwanci da ake gudanarwa tsakanin su a wannan sana’a da waccan. Kira ma tana da nata abokan wasan. Abokan wasan makera sun hadar da Buzaye da Wanzamai da Sharifai. WASA TSAKANIN BUZAYE DA MAKERA Wannan nau’i ne na wasan barkwanci da yake gudana tsakanin wadannan jama’a.…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 4 months
Text
Tarihin San'nar Kira A Kasar Hausa Kashi Na Biyu (2)
KAYAYYAKIN DA SANA’AR KIRA TAKE SAMARWA DON INGANTAWA DA TALLAFA WA RAYUWAR HAUSAWA Kira dai kamar yadda muka sani, sana’a ce da ta jibanci sarrafa tama zuwa karfe daga nan kuma a samar da abubuwan tallafa wa rayuwar bil’adama, musamman Bahaushe.  Haka kuma, sana’ace da take haifar da gudanar da wasu sana’o’i na zamantakewar Bahaushe ta yau da kullum. Daga cikin ireiren kayayyakin da makera…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 5 months
Text
Tarihin San'nar Kira A Kasar Hausa Kashi Na Daya (1)
KIRA: Sana’ar Ƙira tana daga cikin daɗaɗɗun sana’o’in ƙasar Hausa. Maƙera su ke samar da mafiya yawan kayan aikin da sauran masu sana’o’in Hausa ke amfani da su. Gurin da ake yin wannan sana’a shi ake kira maƙera. Haka nan ma mai yin ƙira akan kira shi da maƙeri (mutum ɗaya kena) ko kuma maƙera (jama’u kenan). Sana’ar Ƙira sana’a ce da ake sarrafa tama da ƙarafa, zinariya ko azurfa, da sauran…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 5 months
Text
Amfanin Garin Kwallon Dabino
Ku daina jefar da kwallon dabino idan kun cinye dabinon, saboda yana da matukar amfani sosai a lafiyar mu, ga kadan daga cikin abinda akeyi da shi nan: Ana yin Coffee da garin kwallon, sai a rika shan shayi da shi a matsayin MILO ko makamancinsa bal ma ya fi Milo amfani a jiki k kuma yana dauke da ingantaccen kamshi mai dadin shake. Yadda ake iya zamar da kwallon dabino gari shi ne kamar…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 5 months
Text
Ganyen Gwanda Wajen Karawa Gashi Laushi
A samo ganyen gwanda mai kyau sosai sai a wanke shi ya fita sosai, sai a zuba ruwa kadan a cikin wata roba sai a mistsike ganyen irin yadda ake mistsike ganyen shuwaka, sai a tace ruwan. Ko kuma a kirba ganyen a cikin turmi ko wani abin kirbawa mai kyau sai a kara masa ruwa kadan a ciki, sai a tace ruwan za aga ruwan ya yi kauri, da shi za ayi amfani. YADDA AKE AMFANI DA SHI Za a rika zuba…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 6 months
Text
Yadda Ake Sana'ar Igidi A Ƙasar Hausa
MA’ANAR IGIDI Sana’ar igidi, sana’a ce inda manoma ke sayar wa mata hatsin da ba a sussuke ba (damma). Mata kan saya, su kuma su sussuke, suna sayarwa ga jama’a tsaba-tsaba gwargwadon bukatar mai saye. Don haka sana’ar igidi, sana’a ce da matan Hausawa ke sayen dame ko damma ko gwallo-gwallo, su sussuke su rika sayarwa kwano-kwano don sauwakawa talakkawa.  Wannan sana’a ta igidi ta fi habaka…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes