Tarihin Sana'ar Kira A Kasar Hausa Kashi Na Uku (3)
ABOKAN WASAN MAKERA
Bisa ga al’ada irin ta Bahaushe,
akasarin sana’o’in Hausawa na gargajiya, suna da abokan wasa irin na barkwanci
da ake gudanarwa tsakanin su a wannan sana’a da waccan. Kira ma tana da nata
abokan wasan. Abokan wasan makera sun hadar da Buzaye da Wanzamai da Sharifai.
WASA TSAKANIN BUZAYE DA MAKERA
Wannan nau’i ne na wasan barkwanci
da yake gudana tsakanin wadannan jama’a.…
View On WordPress
0 notes